Labarai

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta haramta fitar da katako ƙasashen waje

Gwamnatin Tarayya ta kafa dokar haramta fitar da katako da kayayyakin da suka shafi itace daga Najeriya nan take, tare da soke dukkan lasisin yin haka

Gwamnatin Jigawa za ta kashe biliyan 17 don inganta lafiyar dabbobi

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce ta ware sama da naira biliyan 17 domin inganta lafiya da rayuwar dabbobi a fadin jihar.

’Yan sanda sun kama mutum 3 kan zargin satar yara a Borno

Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda ake zargin a kotu da zarar ta kammala bincike.

Zazzabin Lassa: Mutum 11 sun kamu, wani ya rasu a Gombe

Gwamnatin ta ce ta ɗauki matakan gaggawa domin daƙile yaɗuwar cutar a kan lokaci.

Gobarar kasuwar katakon Gombe ta lalata dukiyar biliyan 1.1 – ‘Yan kasuwa

Shugaban Kungiyar ’Yan Kasuwar Katako ta Jihar Gombe, Malam Mohammed Ahmadu, ya ce gobarar da ta tashi sau biyu cikin wata a kasuwar katako ta jihar t