Labarai

Labarai

Dalilin da ’yan Najeriya ke fuskantar tsangwama a Dubai —Gwamnati

Wasu ’yan Najeriya sun tayar da tarzomar saboda tsaurara dokokin samun ta biza.

Jihar Neja ta gano malamai 5,665 marasa kwarewa a makarantunta

Gwamnatin Jihar Neja ta gano malamai 5,665 da ba su da wata kwarewa ta koyarwa a makarantun firamare da sakandiren jihar. Shugaban Kwamitin tantance m

Yadda gobara ta lakume rayuka 11 da gidaje a Kano a wata guda

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce samu kiran gaggawa 55 a cikin watan Agusta.

Majalisa za ta kara harajin makarantun gaba da sakandare

Kwamitin Ilimi na Majalisar Dattijai ya ce akwai bukatar karin harajin makarantun gaba da sakandare  daga kashi 2.5  zuwa uku, domin inganta ayyukan g

Jami’ar Jihar Gombe ta janye daga yajin aikin ASUU

Hukumar gudanarwa ta Jami’ar Jihar Gombe ta ummarci daukacin malaman jami’ar da su koma bakin aiki ba tare da bata lokaci ba. Ummarnin na kunshe ne a