Labarai

Labarai

Gwamnati ta kwace filin ginin da ya rushe a Kano

Gwamnati za ta mayar da wajen filin ajiye ababen hawa

Yadda na kawo karshen yajin aikin ASUU a kwana daya – Jonathan

Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya bayyana yadda gwamnatinsa ta warware yajin aikin da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta yi na tsawon wa

Ambaliyar ruwa: An tsinci gawarwaki 15 cikin kogi a Maiduguri

Ana hasashen adadin ma zai iyan karuwa a nan gaba

Kotu ta sake fatali da bukatar bayar da belin Abba Kyari

Kotun ta ce lauyoyin ba su ba da hujjojin da za su sa kotun ta ba da belin ba

Kotu ta daure mutumin da ya kashe kaninsa

Wata kotun majistare da ke Kano ta bada umarnin tsare wani mutum mai shekaru 37 a gidan gyaran hali, bisa yi wa kaninsa duka har sai da ya mutu. ’Yan