Labarai

Labarai

Ruftawar kasa ta kashe masu hakar ma’adanai biyu a Kogi

Har an binne su kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.

Zargin Damfara: Kotu ta hana a tura Abba Kyari zuwa Amurka

Kotu ta ce haram ne tura wanda ake zargi domin fuskantar shari’a a wata kasa muddin yana fuskantar shari’a a kasar da yake zaune

‘Yan bindiga sun sace manoma 8 a kauyen Abuja

Sai dai har yanzu ‘yan bindigar ba su tuntubi kowa ba

Ya mutu yana kokarin satar wayar wutar lantarki

Ko da aka je wajen, an iske gawarsa

’Yan daba sun kone gidan ’yan Shi’a a Kano

Sun ce an kone musu kaya na kusan miliyan uku a ciki