Najeriya ta samu gibin tiriliyan 30 a kuɗin shigar da ta yi hasashen samu a 2025 – Minista
Ministan Kuɗi Wale Edun, ya bayyana a ranar Talata cewa Gwamnatin Tarayya ta yi asarar kuɗaɗen shiga mai yawa a shekarar kuɗi ta 2025.
Labarai
Ministan Kuɗi Wale Edun, ya bayyana a ranar Talata cewa Gwamnatin Tarayya ta yi asarar kuɗaɗen shiga mai yawa a shekarar kuɗi ta 2025.
An ce mutane da dama ne aka tafi da su zuwa maboyar miyagun da ke cikin dazukan yankin.
Hukumar ICPC ta ce za ta fara bincike nan take kan zargin rashawa da ake yi wa Shugaban Hukumar NMDPRA, Farouk Ahmed
“An kula da marasa lafiyar a Gombe, amma asalin zazzabin daga Taraba ya fito. An mayar da lambar EPID zuwa Jihar Taraba,” in ji shi.
Tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya dakatar da shirinsa na kafa rundunar Hisbah mai zaman kanta a jihar.