Labarai

Labarai

Sabon Kwamishinan ’Yan Sandan Kano ya shiga ofis

Sabon Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Kano, Abubakar Lawal, ya shiga ofis a ranar Juma’a

Yoyon fitsari: Za a yi wa mata 150 aiki kyauta da tallafi a Kano

Mata 150 masu lalurar yoyon fitsari a Jihar Kano za su ci gajiar aikin tiyata kyauta da kuma tallafin sana’o’in dogaro da kai.

Buhari da Gwamnoni sun halarci daurin auren dan Sarkin Kano a Sakkwato

Buhari ne ya yi wa Musa Zangon Daura waliyyci.

Hukumar NBC ta janye dakatarwar da ta yi wa kafofin labarai

A ranar 19 ga watan Agustan ne NBC ta kwace lasisin kafofin yada labarai sama da 50.

Muna son Buhari ya hada mu da masu zuba jari na ketare —Gwamnatin Zamfara

Muna son mu bunkasa tattalin arzikinmu.