Labarai

Labarai

Iyayen Yaran Da Aka Sace A Kano Za Su Kaurace Wa Zaben 2023

Sun zargi Gwamantin Ganduje da yin watsi da su da kuma kin yin komai kan rahoton kwamitin da ta kafa kan gano yaran da aka sace daga 2010 zuwa 2019

Batun daukar ’yan sanda 10,000 ya shiga sabon rudani

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya na cacar baki da Hukumar Kula da Aikin Dan Sanda, a yayin da ma’aikata ke shirin fara yajin aikin sai bana ta gani

Ta sayar da jaririnta N600,000 mako 3 bayan haihuwarsa a Ogun

Mahaifin jaririn ne ya kai kararta wajen ‘yan sanda

Dalibin jami’a ya kashe kishiyar mahaifiyarsa da tabarya, ya karya mahaifinsa

Ya kua karya kafar mahaifinsa da tabaryar

Kungiyar NAAT ta dakatar da yajin aikinta na gama gari

Sai dai sun ce ba su amince da ‘ba aiki, ba albashi ba’