Bayan shekaru 2, an cafke wadanda suka kashe Dan Majalisar Bauchi
’Yan sanda a Jihar Bauchi sun kama wasu da ake zargin da kashe dan majalisa mai wakiltar Dass, Musa Mante, shekaru biyu da suka gabata.
Labarai
’Yan sanda a Jihar Bauchi sun kama wasu da ake zargin da kashe dan majalisa mai wakiltar Dass, Musa Mante, shekaru biyu da suka gabata.
’Yan ta’adda sun yi awon gaba da matafiya da ba a tantance adadinsu ba a hanyar Katsina zuwa Jibia a Jihar Katsina.
Shugaba Buhari ya mika ka sakon gaisuwarsa ga Mai Alfarama Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na uku a bisa cikar sa shekaru 66 da haihuwa. Sakon
Har yanzu ana ci gaba da titsiye shi
Ya ce wasu abubuwa biyu a ne suka jawo tsaiko a aikin