Kauran Katsina Nuhu Abdulkadir ya rasu
A safiyar Talata Allah Ya yi wa Kauran Katsina, Hakimin Rimi, Alhaji Nuhu Abdulkadir rasuwa
Labarai
A safiyar Talata Allah Ya yi wa Kauran Katsina, Hakimin Rimi, Alhaji Nuhu Abdulkadir rasuwa
Kungiyar MURIC ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta hukunta sojan da ake zargin da kashe shehin malamin nan, Goni Aisami, bayan ya roke shi ya rage masa han
Muna cikin matsala sosai sakamakon ‘bakin talaucin’ da muka shiga.
Kadarorin da Najeriya ta mallaka na iya karewa nan ba da dadewa ba.
Taron ya gudana ne ranar Litinin a Otel din Eko Hotels and Suites da ke yankin Victoria Island a Legas.