Yarinya ta mutu, mai ciki ta haihu a hannun ’yan ta’adda a Neja
Rahotanni sun ce yarinyar ta rasu ne sakamakon wata cuta da ba a bayyana ba, bayan sun shafe sama da watanni biyu a hannun ’yan ta’adda.
Labarai
Rahotanni sun ce yarinyar ta rasu ne sakamakon wata cuta da ba a bayyana ba, bayan sun shafe sama da watanni biyu a hannun ’yan ta’adda.
Dangote ya bukaci a binciki Babban Daraktan NMDPRA, Injiniya Farouk Ahmed, inda ya yi ikirarin cewa an bayar da lasisin shigo da kusan lita biliyan 7.
Mawaƙin yana tuhumar BBC Hausa da amfani da sautin waƙarsa a cikin ɗaya daga shirye-shiryensu mai suna “Daga Bakin Mai Ita” ba tare da izininsa ko ami
Sabbin jakadun su ne Aminu Muhammad Dalhatu daga Jihar Jigawa da Lateef Kayode Kolawole Are daga Jihar Ogun, da kuma Emmanuel Ayodele Oke daga Jihar O
Kasuwar Katako ta Gombe ta sake yin mummunar gobara, a karo na biyu cikin wata guda.