Ambaliyar ruwa ta lalata yankuna 225 a Kano da Jigawa
Ambaliyar na da nasaba ne da ruwan sama na mamako da ake tafkawa tun daga watan Yuli zuwa yanzu.
Labarai
Ambaliyar na da nasaba ne da ruwan sama na mamako da ake tafkawa tun daga watan Yuli zuwa yanzu.
An kama su ne a sassa daban-daban na jihar bayan korafe-korafen al’umma kan fasa gidaje da sata da dangoginsu.
Lauyoyi sun ce matakin da gwamanti ta dauka na kin biyan albashin lakcarori masu yajin aiki bai saba doka ba
Jirgin ya tsinke a guje ya nufi iyakar Najeriya da Sao Tome and Principe a kokarinsa na tserewa.
An gano tarin wasu sinadarai na hada takin zamani da aka haramta sayar da su a kasuwa.