Labarai

Labarai

‘Peter Obi ne dan Najeriya mafi shahara a 2022’

Ya doke Abdussamad Rabi’u da Davido kafin ya sami nasarar

’Yan bindiga sun yi kisa, sun sace mutane da dama a kasuwar Kogi

Sun bukaci a biya su Naira miliyan 20 kafin su saki mutanen

Labarin kudurin sauya wa Kaduna suna zuwa Zazzau na kanzon kurege ne — Sanata

Ya zargi ’yan adawa da kirkirar labarin don su bata shi

Ambaliyar ruwa ta rusa gidaje 350 a Sakkwato

Sai dai ba a sami asarar rai ko daya ba

‘Akwai haramtattun makarantu masu zaman kansu 7,000 a jihar Filato’

Kungiyar Mamallaka makarantu masu zaman kansu ta kasa reshen jihar Filato (APSON), ta ce makarantu 7,000 masu zaman kansu ne ke aiki ba bisa ka’