Labarai

Labarai

Buhari ya yarda cewa ina neman kashe shi —Aisha

Aisha ta bayyana cewa rashin yardar ta kai matsayin da har Buhari yakan kulle kansa a daki tare da kin cin abinci.

Za mu ci gaba da kamen motoci masu gilashi mai duhu —’Yan sanda

IGP Egbetokun ya jaddada cewa babu wata kotu da ta hana aiwatar da tsarin, wanda za a fara daga ranar 2 ga Janairu, 2026

Kotu ta ɗaure wani mutum shekara 5 kan yunƙurin fyaɗe

Wata Babbar Kotun Jihar Kebbi ta yanke wa Ibrahim mutumin hukuncin ɗaurin shekara biyar a gidan yari kan yunƙurin fyade ga wata yarinya ’yar shekara 1

Maharba sun kashe ’yan bindiga 4 bayan Harin Cocin ECWA a Kogi

Hukumomi sun tabbatar cewa an kashe ’yan bindiga huɗu a yayin harin da suka kashe wani mutum 1, suka sace wasu 13 a wani  Jihar Kogi.

Sojojin Najeriya da Burkina Faso ta tsare na neman ɗauki

Sojojin da suka yi magana ta hannun wasu abokansu, sun bayyana cewa ci gaba da tsare su a Burkina Faso ya zama tamkar garkuwa da su.