Labarai

Labarai

An kama mai shekara shekara 59 kan zargin yi wa jaririya fyade

Tuni ‘yan sanda suka cika hannu da wanda ake zargin

An kama dan daudun da yake zagin kabarin mahaifiyar abokin fadansa na TikTok

A safiyar ranar Lahadi wani bidiyon TikTok da ya karade kafafen sada zumunta inda aka ga wani matashi ya raba kafa kan kabarin mahaifiyar wata da suka

Katsina: An sace matar tsohon shugaban PDP a Batsari

Har yanzu ba a san adadin mutanen da aka kwashe ba

Basarake ya nemi amaryarsa ta biya shi Naira miliyan 10

Ya ce ko ta dawo gidansa ko ta biya shi abin da ya kashe

Dan takarar Sanatan APC a Jigawa ya riga mu gidan gaskiya

Gwamna Badaru ya jajanta wa iyalan mamacin.