’Yan banga 2 sun rasu a artabu da ’yan bindiga Abuja
’Yan bindigar sun yi musu kwanton bauna a unguwar Gasakpa da ke Karamar Hukumar Abaji.
Labarai
’Yan bindigar sun yi musu kwanton bauna a unguwar Gasakpa da ke Karamar Hukumar Abaji.
Lamarin ya faru da yammacin ranar Alhamis.
Wani dan sandan Najeriya ya samu tukwicin kujerar aikin Hajji da tsabar kudi Naira 250,000 saboda ya mayar da Dala 800 da ya tsinta mallakar wata mani
Kotun ta ce wadanda za su biya diyyar ga dan kasuwar sun hada da Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya.
Uku daga ciki za su sake ne baki daya, saboda sun ki zuwa kauyukan da aka tura su