Labarai

Labarai

Da da uba sun mutu yayin yashe rijiya a Kano

Mahaifin da dansa sun makale a rijiyar sakamakon rashin iska.

Kwanan nan za mu hana yin ‘screenshot’ din tattaunawar mutane — WhatsApp

Kamfanin ya ce matakin zai karfafa sirrin abokan huldarsa

Kisan Imo: Gwamnati ce abar zargi ba mu ba —Ohanaeze, IPOB

Kungiyar kabilar Ibo ta Ohanaeze da ta ’yan awaren Biyafara (IPOB), sun caccaki Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Gwamnan Imo Hope Uzodimma, kan kalam

’Yan sandan da ke karbar na-goro sun ba ni kunya —Alkali Baba

Ya bayyana takaici kan yadda aka samu wasu jami’ai suna muzguna wa jama’a.

‘Akwai ’yan kabilar Kanuri sama da miliyan 2 a Kano’

Mai Mustapha Lawan ya ce bayan Hausawa babu ’yan kabilar da suka fi Kanuri yawa a Jihar Kano