Labarai

Labarai

Nan da ’yan makonni za a magance matsalar tsaro a yankinmu —Wase

Wase ya bai wa jama’ar mazabarsa tabbacin cewa nan da makonni kadan za a kawo karshen kalubalen tsaro

Muzaharar Ashura: An kashe mana mutum 6 a Zariya — ’Yan Shi’a

Sun kuma yi zargin jami’an tsaro sun jikkata wasu da dama

An yi ba-ta-kashi tsakanin sojoji da mayakan ISWAP a hanyar Maiduguri zuwa Damaturu

Wani jami’an dan sanda ya rasa ransa yayin da wasu kuma suka samu raunuka sakamakon wani harin da ’yan ta’addan Boko Haram/ISWAP suka kai wa shingen b

2023: ‘Ba lallai ne a iya yin zabe a wasu sassan jihohin Arewa maso Yamma ba’

Ya ce yanzu haka kungiya ce ke iko da wasu sassan jihohin

An yanke masa hukuncin daurin wata 8 saboda satar jakar Kwamfuta

Wanda ake tuhumar ya amsa laifinsa amma ya bukaci a yi masa sassauci.