Labarai

Labarai

‘Babu wata maboyar ’yan bindiga da aka gano a kusa da hedikwatar ’yan sanda a Abuja’

An yada rade-radin cewa an gano wata maboyar ’yan bindiga a kusa da hedikwatar ’yan sanda da ke Abuja.

NDLEA ta cafke dan bindiga mai shekara 90

Tsohon an cafke shi yana shirin safarar miyagun kwayoyi ga ’yan bindiga.

Sojoji sun kashe kasurgumin dan fashin daji a Katsina

Har yankan rago ya yi wa mutane a farkon mulkin Gwamna Masari.

Mazauna Potiskum sun koka kan lalacewar makabartu

Mazauna garin Potiskum da ke Karamar Hukumar Potiskum a Jihar Yobe, na ci gaba da bayyana damuwarsu dangane da lalacewar makabartun garin musamman a w

Gwamnoni sun shawarci Buhari ya kori ma’aikatan da suka haura shekaru 50

Gwamnonin sun kuma bukaci shugaba Buhari ya kara yawan harajin da talakawa ke biya.