Tsaro: ’Yan sanda sun tura motocin sulke 13 zuwa Kebbi
Ya ƙara da cewa wannan ƙarfafawa na nufin inganta tasirin ayyukan rundunar, faɗaɗa sintiri, da kuma tallafawa gaggawar amsa matsalolin tsaro a faɗin j
Labarai
Ya ƙara da cewa wannan ƙarfafawa na nufin inganta tasirin ayyukan rundunar, faɗaɗa sintiri, da kuma tallafawa gaggawar amsa matsalolin tsaro a faɗin j
Jam’iyyun siyasa shida ne suka shiga zaben, amma daga baya Jam’iyyar PDP ta janye daga fafatawar bisa zargin cewa ba za a yi mata adalci ba.
Jiragen Rundumar Sojin Sama ta Najeriya sun kashe mayaka da dama bayan sun yi ruwan bama-bamai a kan sansanoni da ma’ajiyar makaman ’yan ta’adda
’Yan fashin suna isowa wurin da ’yan sandan daga shiyyar Galadimawa suke, sai suka buɗe wa jami’an wuta
Kyaftin Zubairu ya tabbatar da cewa sojoji suna yin iya ƙoƙarinsu don dawo da ragowar waɗanda aka sace cikin aminci.