Labarai

Labarai

Kotu ta daure mahaifin da ya yi wa ’yar cikinsa fyade shekara 23

“Ya ba ta kudi ta zubar da cikin, amma ta ki”

Dole sojoji su yi bayani kan kudaden da suke kashewa a harkar tsaro —Osinbajo

Ya dace a ce Najeriya ta shawo kan matsalar ’yan bindigar da ake fama da ita.

Matashi ya sace wayoyin salula 21 na masu zana jarrabawa a Kwara

Ana zargin marashin da tserewa da wayoyin bayan an ba shi ajiyarsu.

An tsare dan sandan da ke karbar ‘na goro’ a Edo

An hangi jami’in dan sandan na karbar na goro a hannun wani mai mota.

Sarkin Bichi ya shirya taron addu’o’i saboda matsalar tsaro

Ya roki Allah Ya yi riko da hannaye wajen zaben shugabanni na gari.