Labarai

Labarai

Najeriya ga kamfanin Google: Ku hana IPOB amfani da dandalinku

Gwamnatin Tarayya ta roki kamfanin sadarwa na Google ya dakatar da ba mambobin haramtacciyar kungiyar nan ta IPOB damar amfani da dandalinsa. Ministan

Dalilin da ya sa na janye daga tattaunawa don sako fasinjojin jirgin kasa — Tukur Mamu

Ya ce har yanzu gwamnati ba ta fahimci girman matsalar ba

Majalisar dokokin Bauchi ta amince da dokar kafa jami’ann tsaro mallakin jihar

Majalisar dokokin Jihar ta amince da dokar ne don yaki da ayyukan ‘yan bindiga a jihar.

Budurwa ta rataye kanta a Kano

Mahaifinta ya ce tana da aljanu, kuma su ake zargi da aika-aikar

Kano: KAROTA ta kama matashin da ke yi mata sojan gona da daddare

Matashin ya jima yana sojan gonar da daddare