Labarai

Labarai

Gwamnatin Filato ta soke lasisin dukkan makarantu masu zaman kansu da ke jihar

Gwamnatin Jihar ta kwace baki dayan lasisin makaratu masu zaman kansu da ke jihar.

‘Yan bindiga sun sace mara lafiya da ke kan gadon jinya a Zariya

‘Yan bindigar sun sace matar, bayan mijinta ya tsere.

Zargin batanci: Lauyan Abduljabbar ya nemi shaidun masu kara su zama shaidunsu

Lauyna ya kuma roki a sake yi wa Abdujabbar tambayoyi

‘Yan bindiga sun kashe mutum 3, sun sace wasu da dama a Katsina

Maharan sun kai harin da rana tsaka, suka ci karensu ba babbaka.

Tarar N5m: Saboda al’umma muka yi rahoto kan ’yan bindiga – Trust TV

Biyo bayan tarar Naira miliyan biyar da Hukumar da ke Kula da Kafafen Yada Labarai ta Kasa (NBC) ta ci gidan talabijin na Trust TV saboda yin rahoton