Labarai

Labarai

Gwamna Bello ya kaddamar da Hukumar Kula da Dokokin Hanya

Gwamnatin Jihar Neja, karkashin jagorancin Gwamna Abubakar Sani Bello, ta kaddamar da Hukumar Kula da Kiyaye Dokokin Hanya ta Jiha (NISTMA). Sanarwar

Yadda ambaliya ta mamaye kauyukan Jigawa

Ambaliyar ruwa ta mamaye wasu sassan kananan hukumomin Kafin Hausa da Auyo a Jihar Jigawa sakamakon ruwan sama mai yawa da aka samu a safiyar ranar Ta

Dalilin da babu ranar dawo da jigilar jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna —Ministan Sufuri 

Za a samar da na’urar tsaro ta musamman da za ta rinka sanya ido kan titin jirgin.

An yanke wa mutum 2 hukuncin kisa ta hanyar rataya a Ekiti

A ranar Talata wata Babbar Kotu mai zamanta a Ado-Ekiti, babban birnin Jihar Ekiti, ta yanke wa wasu mutum biyu, Makinde Kola da Haruna Bika hukuncin

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 16 a Legas

An gano tukin ganganci cikin dare ne ya haddasa hatsarin.