Labarai

Labarai

Gwamna Bello ya rufe duk gidajen karuwai a Kogi

Wannan na zuwa ne a matsayin wani mataki na inganta sha’anin tsaro a fadin jihar.

Direban mota ya yi ajalin dan bunburutu da ‘ya‘yansa 2 a Abuja

Mahukunta sun danganta aukuwar hadarin da gudun wuce sa’a.

‘Ya kamata hutun haihuwa na mata ma’aikata ya koma wata 6’

Kungiyar ta ce hakan zai ba su damar shayar da jarirai

Za a fuskanci karin ambaliyar ruwa cikin wata 2 masu zuwa a Najeriya — NiMet

Hukumar ta ce ‘yan Najeriya ba sa amfani da hasashen yanayi

Sun gina gida a Abuja ta hanyar amfani da mara lafiya wajen yin bara

Tuni dai an biya wa matar kudin tiyatar