Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace mutane 7 a Kano

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane bakwai a Ƙaramar Hukumar Gwarzo da ke Jihar Kano.

Bidiyon Turji ya yamutsa hazo tsakanin Matawalle da Gwamnatin Zamfara

Jagoran ’yan bindiga, Bello Turji, ya saki bidiyo a shafukan sada zumunta inda ya goyi bayan tsarin sulhu da aka fara a lokacin gwamnatin Matawalle a

’Yan bindiga sun kashe mutane sun sace masu ibada a coci a Kogi

Maharan sun kashe aƙalla mutane 4 tare da sace wasu da dama a coci a yankunan Jihar Kogi a ranar Lahadi

ECOWAS ta jaddada aniyar kare dimokuraɗiyya da inganta tsaro a yammacin Afirka

Shugabannin ƙungiyar sun tattauna muhimman batutuwa da suke addabar yankin.

Tsaro: Abba ya kafa runduna ta musamman da za ta ke tsaron tashoshin mota a Kano

A cewar sanarwar rundunar za ta ke tattara bayanan sirri domin daƙile barazanar tsaro a jihar.