Labarai

Labarai

An ba da hutun Sabuwar Shekarar Musulunci a Sakkwato

Tambuwal ya ayyana ranar Litinin ta zama ranar hutun Sabuwar Shekarar Musulunci.

Gumi ya caccaki Gwamnati kan barazanar daukar mataki a kan Daily Trust da BBC

Malamin nan na addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya yi Allah wadai da barazanar da Gwamnatin Tarayya ta yi na sanya wa gidan Talabijin na Trust da BBC

Yadda ICPC ta gano Naira miliyan 540 a asusun malamar Firamare

Ana zargin malamar da hada baki wajen yin almundahanar kudade.

Yajin Aikin Jami’o’i: Gwamnati na neman raba kan malamai —NAAT

Kungiyar Malaman Fasaha ta Kasa (NAAT) ta ce akwai lauje cikin nadi a rahoton Kwamitin Nimi Briggs kan abin da ya shafi yarjejeniyar karin albashin ku

Kauyukan Arewa za su samu intanet mai karfi —Phase3 da YahClick

Kamfanonin sadarwa na Phase3 da YahClick sun kulla kawancen samar da sadarwar intanet mai karfi ga talakawa da yankunan karkara a Arewacin Najeriya. H