Labarai

Labarai

Za mu binciki malamin da ya daki dalibarsa da gora —Gwamnatin Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa kwamiti domin binciken zargin mummunar dukan da wani malami ya yi wa wata daliba duka da gora har ya yi mata lahani a b

Ba daidai ba ne Majalisa ta tafi hutu ana fama da matsalar tsaro — Falana

Ya ce ba lallai ne Majalisar ta shigu ba kafin lokacin

Zulum ya ba Almajirin da ya kirkiri ‘taraktar noma’ a Borno kyautar N5m

Bayanai sun nuna almajirin bai taba zuwa makarantar boko ba

An kama tirela 2 makare da katan 2,000 na giya a Kano

Jami’in na KAROTA ya ki karbar cin hancin N500,000 da aka ba shi

Yada bayanan ’yan ta’adda: Gwamnati za ta kafa wa BBC da Trust TV takunkumi

Gwamnati a ce kafafen biyu sun karya doka kuma dole a hukunta su