Labarai

Labarai

Mun yi wa mutum miliyan 2.3 rajistar katin zabe a Arewa maso Gabas – INEC

INEC ta ce akwai yiwuwar kara samun adadin mutane da za su fito yin rajistar.

Mafarauta sun tsinci katinan zabe sama da 300 a dajin Bayelsa

Tuni dai aka damka su ga ofishin INEC da ke jihar

Majalisa ta yi sammacin Emefiele bayan canjin Dala ya kai N700

Majalisar na bukatar cikakken bayani kan yadda darajar Naira ke ci gaba da faduwa.

Dan sanda ya mutu, wasu mutum 3 sun bace a kifewar kwale-kwale a Bayelsa

Har yanzu ba a gano abin da ya haddasa hatsarin ba.

Daya daga cikin Alhazan Neja ya rasu a Saudiyya

Hukumar jin dadin Alhazan Jihar ta tabbatar da rasuwar Alhajin.