Labarai

Labarai

Kotu ta aike da lauyan ‘kare hakkin dan Adam’ gidan gyaran hali

Kotun dai ta tura shi gidan kason na tsawon wata daya

Majalisa ta bukaci gwamnatin tarayya ta magance yunwa a Najeriya

Majalisar ta bukaci gwamnatin tarayya ta shirya magance farin abinci nan da wani lokaci.

Abubuwan da ke kawo hatsarin jiragen ruwa a Najeriya —NIWA

Amfani da jiragen ruwa ta haramtacciyar hanya da tafiyar dare da rashin amfani da rigar kariya a kan ruwa da sauransu, su ne sabubban yawaitar  nitsew

Barazanar tsaro ta tilasta sauya wurin bikin yaye sabbin lauyoyi a Abuja.

An bukaci ’yan uwan sabbin lauyoyin su kaurace wa harabar taron da a dauke daga harabar makarantar

Yadda mahara suka kashe mutane a Katsina da Taraba, suka sace 36 a Kaduna

’Yan bindiga sun hallaka mutum uku da sace wasu ’yan mata biyar, hadi da shugaban jami’an tsaron sa-kai a Jalingo, jihar Taraba. Lamarin ya faru ne a