Labarai

Labarai

Zulum ya raba tallafin Naira miliyan 172 da kayan abinci a Damboa

Zulum ya raba talalfin rage wa al’ummar yankin radidin abin da ya faru da su.

Kotu ta garkame wanda ake zargi da sace wa banki N11m a Legas

Wanda ake zargin da ke kare kansa a gaban kotu ya musanta aikata laifukan da ake tuhumarsa.

Najeriya ta ki amfani da sakamakon kidayar 2006 —Obasanjo

A zamanin mulkina kadai aka taba gudanar da aikin kidaya ba tare da an samu tangarda ba

Rajistar Zabe: Gwamnatin Kaduna ta ba da hutun kwana uku

Gwamnatin jihar ta bukaci jama’a su yi rajistar katin zaben kafin zuwa wa’adin rufewa.

Kotu ta tsare barawon Takalma 21 a Kano

Matashin ya saci takalma da darajarsu ta kai Naira dubu 243.