Labarai

Labarai

Yajin aikin ASUU: Ma’aikatan wutar lantarki za su shiga zanga-zangar NLC

Kungiyoyi da dama na shirin mara wa ASUU baya don kawo karshen yajin aikin da suke yi.

Hana sana’ar Acaba da hakar ma’adinai ba alheri ba ne —Action Aid

Action Aid ta yi wa Ministan Shari’a raddi.

Buhari zai tafi Liberia ranar Talata

Liberia ta cika shekaru 175 da samun ‘yancin kai daga masu mulkin mallaka

Matsalar tsaro: NNPP ta bukaci Buhari ya yi murabus

Jam’iyyar ta ce Buhari ya gaza kuma akwai bukatar ya sauka.

Sarkin Kano ya sabunta lasisinsa na tuki

Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya sabunta lasisinsa na tuki a wata ziyara da ya kai ofishin bayar lasisi na Jihar Kano. Sarkin na K