Labarai

Labarai

Dalilin da na kori ma’aikata 200  —Shugaban Karamar Hukumar Gwagwalada

Akwai wasu da kwata kwata ma ba su yi karatun ba amma an basu aikin da bai dace ba.

Tsadar kudin jarrabawa ta sa likitoci barin Najeriya —Kungiyar likitoci

Shugaban kungiyar NMA reshen Jihar Kano, ya ce tsadar kudin jarrabawar ta sanya likitocin suna barin Najeriya zuwa wasu kasashe domin neman sauki.

Wike ya sasanta da Atiku —Ortom

Gwamnan ya ce dukkan matsalolin su na cikin gida ne, kuma za su warware su.

Ku Shirya Wa Aukuwar Ambaliya —NIMET Ga ’Yan Najeriya

NIMET ta ce shekaru 15 ke nan hasashenta na tabbata da kusan kaso 95 cikin 100

Sarkin Fulanin Oyo Zai Maka Sunday Igboho A Kotu

Basaraken ya ce maharan sun kona gidajensa da motoci da sauran kadarorinsa, banda shanunsa 207 da suka kora da kudinsu ya kai miliyan N500