Labarai

Labarai

Yarinya mai baiwar lissafi ta samu tallafin karatu har zuwa jami’a

An dauki nauyin karatun Saratu Dan-Azumi daga firamare har zuwa kammala jami’a.

Sabon fada ya barke tsakanin Hausawa da Yarabawa a Ibadan

Wani sabon rikici gani da asarar rai ya barke tsakanin al’ummar Hausawa da Yarabawa a garin Ibadan, Jihar Oyo.

An kashe mutane 645 cikin watanni shida a Kaduna

An kashe kashi daya bisa uku a Kudancin Kaduna.

Ba na garkuwa da mutane sai dai kawai na kashe su —Aleiro

Wadannan su ne dalilan da nima ba zan bar mutane su huta ba.

Karin kumallon ’yan Najeriya bayan yajin aikin gidajen burodi

Tsada da karancin burodi sun sa mutane sauya salon karin kumallo