Labarai

Labarai

Limaman coci da suka halarci bikin kaddamar da Shettima na bogi ne —CAN

Da alamar tambaya a irin shigarsu, daga gani hayo su aka yi.

INEC ta cire Mohammed Abacha daga jerin ‘yan takarar Gwamnan Kano

Wannan shi ne abin da hedikwatar INEC da ke Abuja ta dawo mana da shi.

Matashi ya kashe kansa a Ribas

Ya kashe kansa ranar Alhamis da daddare a mazauninsa da ke Mile 3 a yankin Diobu.

Mahara sun harbe mutum 5 a kauyen Filato

Mutum biyar sun rasu a wani harin ’yan bindiga da sanyin safiya a Karamar Hukumar Jos ta Gabas, Jihar Filato.

Kotu ta daure wani matashi shekara 1 kan satar waya a Kano

Matashin ya tsere da wayar bayan an ba shi aro da nufin zai kira wani.