Labarai

Labarai

An rufe makarantar da aka yi wa daliba kurma mai shekara 4 fyade a Kaduna

Makarantar za ta ci gaba da zama a rufe har sai an kammala bincike

’Yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji da dama a Kogi

Sun yi awon gaba da akasarin fasinjojin motar

JAMB 2022: Dalibai 378,639 sun samu sama da maki 200

JAMB ta ayyana maki 140 a matsayin mafi karancin domin samun gurbin karatu a jami’a, maki 100 kuma ga kwalejin fasaha da na ilimi.

An kama matashi kan damfarar filin N7.9m

A ranar Alhamis kotun ta sami matashin da laifin samun kudi ta hanyar karya da kuma sata.

Kotu ta karbi $61,400 matsayin shaidar Badakalar Abba Kyari

Kotu ta karbi kudaden a matsayin shaidar toshiyar bakin da DCP Abba Kyari ya bayar.