Labarai

Labarai

Dan haya ya make maigida har lahira kan kudin haya a Abuja

Wani dan haya ya buge maigidan da yake da zama a gidansa bayan da rikici ya kicime a tsakaninsu kan kudin haya.

Masari ya raba tallafi ga mutanen da harin ’yan bindiga ya shafa a Safana

Gwamnan ya raba kayan tallafi don rage musu radadin hare-haren ’yan bindiga a yankin.

Buhari Ya yi tir da kisan Limamin Cocin da ’Yan Bindiga suka sace a Kaduna

Shugaba Buhari ya yi Allah wadai da kisan babban limamin cocin nan, Rabaran John Chietnum, bayan kwana hudu da sace shi a Jihar Kaduna. Cikin wata san

Legas za ta yi wa mazauna 10m rajista a wata 5

Gwamnatin Jihar Legas ta ce za ta yi wa mazauna jihar miliyan 10 da rajistar katin shaidar zama, domin tarawa a rumbin  adana bayanan jihar daga yanzu

Abin da ’yan Najeriya ke cewa kan sabon karin kudin fetur

Ra’ayoyin ’yan Najeriya sun bambanta kan sabon karin kudin fetur