Labarai

Labarai

Ambaliya: Majalisa ta bukaci Gwamnati ta kai wa al’ummar Bauchi dauki

Majalisar ta bukaci a kai wa wanda lamarin ya shafa a jihar dauki.

NCAA ta dakatar kamfanin da jirginsa ya lalace yana shawagi

Hakan na zuwa ne bayan kamfanin jirage da ya fi jimawa a Najeriya ya dakatar da ayyukansa

’Yan sanda sun cafke masu safarar miyagun kwayoyi a Jigawa

Dubunsu ta cika yayin wasu samame da ’yan sanda suka kai a kananan hukumomin jihar.

Labarin sace ‘yan sanda 10 ba gaskiya ba ne —Rundunar ’yan sanda

An rawaito cewar ’yan bindiga sun yi awon gaba da ’yan sandan 10.

Malamin Lissafi ya yi wa dalibarsa illa a kashin baya da bulala

Iyayen dalibar sun lashe sama da Naira miliyan daya wajen jinyar ta kuma har yanzu ba ta gama warkewa ba