An ci dan takarar gwama tarar N1m kan cin zarafi
Wata Babbar Kotu a Jihar Delta ta ci dan takarar gwamnan jihar na Jam’iyyar SDP, Kenneth Gbagi tarar Naira miliyan daya kan zargin take ’yancin
Labarai
Wata Babbar Kotu a Jihar Delta ta ci dan takarar gwamnan jihar na Jam’iyyar SDP, Kenneth Gbagi tarar Naira miliyan daya kan zargin take ’yancin
Yaron ya yi amfani da laka wajen gina irin gadar sama da Zulum ya yi a Maiduguri
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta umarninta na hana Gwamnatin Jihar Kano ciyo bashin Naira biliyan 10 domin sanya kyamarorin tsaro na CCTV
Za mu kamo ragowar masu laifin domin gurfanar da su a Kotu.
Majalisar Dattawa ta dage zamanta na ranar Talata zuwa Laraba.