Labarai

Labarai

Bata-gari 45 sun fada komar ’yan sanda a Delta

Rundunar ’yan sanda a Jihar Delta, ta ce ta kwato bindigogi kirar AK47 guda biyar daga hannun wasu miyagu da ta damke wadanda na wasu jami’anta

An kama wani fursunan Kuje a Kaduna

An kama fursunan yana shirin kama hanyar tafiya Jihar Kano.

Wata mata ta yi karar tsohon mijinta saboda auren babbar kawarta

Mun yi aure ba jimawa amma ba mu tare a kowane gida ba har tsawon watanni biyu.

Ambaliyar ruwa ta datse hanyar Bauchi zuwa Gombe

Mamakon ruwa sama ya sanya masu ababen hawa cikin tasku.

Za a samu karancin wutar lantarki ranar Laraba —TCN

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kasa (TCN), ya ce za a samu karancin wutar lantarki da megawatt 50MW ya zuwa ranar Larabar ta wannan makon. Sanarwa