Labarai

Labarai

An kwantar da Osinbajo a asibiti

Osinbajo ya ji rauni yayin buga wasan squash.

’Yan bindiga sun kai wa sojoji hari a Filato

’Yan bindiga sun kai wa sojoji harin kwanton bauna a kauyen Zurak Kamfani da ke Karamar Hukumar Wase ta Jihar Filato.

Fada ya barke tsakanin mayakan Ansaru da ’yan bindiga a Birnin-Gwari

Ba za a iya tantance yawan ’yan bindiga da Ansaru da aka kashe a fadan ba

KAI-TSAYE: Zaben Gwamnan Jihar Osun

Bayanai kai-tsaye daga Jihar Osun, inda masu kada kuri’a sama da 300,000 ke zaben gwamna.

Za mu rufe rajistar masu zabe a karshen watan Yuli —INEC

Kotu ta kori karar da Kungiyar SERAP ta shigar gabanta.