Labarai

Labarai

Kotu za ta saurari shari’ar halasta wa Ganduje karbo bashin Naira Biliyan 10

Lauyan ya ba da hujjar rashin bin ka’idar shigar da kara da kuma boye wasu muhimman bayanai.

Sunayen kwalejojin kiwon lafiya 26 da gwamnatin Kano ta rufe

Yaduwar ire-iren makarantun yana da illa ga lafiyar jama’a, ci gaban ilimi da ingantaccen tsarin kiwon lafiya baki daya.

Kotu ta sa ranar sauraron martanin da ake yi wa tuhumar Abduljabbar

Lauya ya ce tuhumar da ake yi wa malamin ba ta bisa ka’ida.

UNICEF za ta tallafa wa mutum 500,000 a Arewa maso Gabas

Akalla mutum 500,000 da rikicin yankin Arewa maso Gabashin Najeriya ya shafa za su amfana da kudi Fam miliyan 40 na ayyukan jinkai a jihohin Yobe da B

Ina umartar dakarun Najeriya da su shafe ’yan ta’adda daga doron kasa —Buhari

Shekaru 12 da suka wuce sun kasance cike da kalubale, ganin barazanar tsaro iri iri da suka addabi kasar.