Labarai

Labarai

An kama daya daga cikin tserarrun fursunonin kurkukun Kuje a Ogun

Tuni ’yan sanda suka tisa keyarsa zuwa inda ya fito

Dalilin da muka sanya tantance ma’aikata a ranar Babbar Sallah — Gwamnatin Oyo

Gwamnatin Jihar Oyo ta sanar da cewa ba da wata manufa ga Musulmin Jihar ta sanya ranar tantance sabbin malaman da ta dauka aiki ranar Sallah ba. Shug

’Yan sanda sun mayar da N5.9m da suka tsinta a Filato

’Yan sanda sun mayar da tsabar kudi Naira 5.9 da suka tsinta na wani matafiyi a Jihar Filato.

Matashi zai yi wata 3 a kurkuku kan satar wayar N30,000

Wata kotun Majistare mai zamanta a Ota, Jihar Ogun, ta ingiza keyar Gideon Michael dan shekara 29, zuwa gidan yari na wata uku bayan da ta kama shi da

Dubun ’yan fashin da suka addabi yankin Karu ta cika

’Yan Sanda sun damke wasu da ake zargin ’yan fashi ne su uku da suka addabi al’ummar yankin Karamar Hukumar Karu na Jihar Nasarawa. Kakakin ’yan