Labarai

Labarai

Za mu yaki sayen kuri’a a zaben Osun —Jami’an tsaro

Jami’an tsaro sama da 23,100 ne aka tura Jihar Osun don ba da kariya yayin zaben gwamnan jihar da zai gudana a Asabar mai zuwa.

’Yan bindiga sun kashe, sun sace ’yan yawon Sallah a Katsina

’Yan bindiga sun kashe dan yawon Sallah sun sace wasu a Jibiya

An ninka wa ma’aikatan shari’a albashinsu a Kuros Riba

Karin zai fara aiki ne daga watan Yulin 2022

Akwai ’yan Boko Haram 61,000 tsare a gidajen yarin Arewa maso Gabas – Aregbesola

Ya kuma ja kunnen masu gadin gidajen gyaran hali

 ’Yan bindiga sun harbe masu yawon Sallah, sun sace wasu mutum 2 a Katsina

Lamarin ya faru ne a hanyar dawowa daga Jibiya