Labarai

Labarai

An kama buhu 487 na lalataccen garin fulawa a Kano

hukumar ta gano hakan ne sakamakon bayanan sirrin da ta samu

Abin kunya ne ’yan siyasa su tura ’ya’yansu karatu waje alhali ASUU na yajin aiki – Ahmed Musa

Ya ce abin kunya ne su rika yada hotunan, alhali ASUU na yajin aiki

Wani mutum ya mutu a gasar shan burkutu a Abuja

Ya mutu ne bayan ya yi mata shan wuce ka’ida

Hadarin mota ya yi ajalin mutum 4 a hanyar Legas

An gargadi masu ababen hawa da su guji gudun wuce ka’ida musamman a wannan lokaci na damina.

Za mu shiga yajin aikin nuna goyon baya ga ASUU – Ma’aikatan man fetur

NUPENG ta bayyana damuwa kan yajin aikin