Labarai

Labarai

Fuskoki da sunayen ’yan ta’addan da suke tsere daga gidan Yarin Kuje

Hukumar NCS ta ayyana mayakan Boko Haram 69 a matsayin wadanda take nemansu ruwa a jallo.

Tirela ta muttsike mutane da dabbobi a Kwara

Tirelar da ta fito daga Arewacin Najeriya dauke da shanu ta auka kan wata mota da ke tsaye a gefen titi.

Babbar Sallah: Hukumar NSCDC ta tura jami’ai 30,000 domin sintiri

Hukumar Tsaro ta Civil Defence ta girke jami’anta 30,000 don samar da tsaro a lokacin bukukuwan Babbar Sallah a Najeriya.

Halin da maniyyatan Kano suka shiga kan rashin samun zuwa Hajji

Shugaban Hukumar Alhazan Kano tare da wasu daraktoci da jami’an hukumar ba su samu zuwa Hajji ba.

An cafke ’yan sandan da aka kama suna waya da maharan kurkukun Kuje  

Yanzu haka dai ‘yan sandan suna tsare