Labarai

Labarai

Sojoji sun kashe ’yan bindiga 3 a Binuwai

Dakarun sun yi alƙawarin ci gaba da kare lafiya da dukiyoyin al’ummar jihar.

Dan sanda ya yi batan dabo a bakin aikinsa a Katsina

Wani dan sandan mai suna Ahmed Tukur ‘Yantumaki ya yi batan dabo yayin da yake a bakin aikinsa a Babban Ofisishin ‘Yan sanda na Karamar Hukumar Danmus

Akwai yiyuwar tattalin arzikin kasa zai murmure a shekarar 2026-Masana

Masana a Taron Abuja na Tattaunawa kan Tattalin Arziki Kasa da ake wa lakabi da Abuja Economic Dialogue 2025 da Kamfanin Ignite Capital ke shiryawa du

‘Sojojin Najeriya da na Ivory Coast 200 sun shiga domin tsaftace Jamhuriyar Benin’

Ministan Harkokin Waje na Jamhuriyar Benin, Olushegun Adjadi Bakari, ya ce kimanin sojoji 200 daga Najeriya da Ivory Coast suna cikin kasar shi a hali

BUA ya tallafa wa ɗaliban Sakkwato 200 da miliyan 40

Ɗaliban da suka ci gajiyar sun haɗa da matasa 50 daga Sakkwato, 50 daga Kebbi da 50 daga Zamfara, sai 50 a Wamakko inda cibiyar kamfanin simintin yake