Labarai

Labarai

Barkindo: An yi jana’izar tsohon Shugaban OPEC a Yola

An yi jana’izar ne a babban masallacin birnin Yola

‘Yan bindiga sun yi wa ‘yan mata masu yi wa kasa hidima fyade

Lamarin ya faru ne a Jihar Akwa Ibom

Barkindo: Abubuwa 5 da ya kamata ku sani game da tsohon Babban Sakataren OPEC

Aminiya ta zakulo muku abubuwan da za arika tunawa da shi

An sake damke fursunoni 551 da suka tsere daga kurkukun Kuje

Akwai ragowar fursunoni 328 da har yanzu ake nema ruwa a jallo

Kotu ta yanke wa magidanci daurin rai-da-rai bisa yi wa tsohuwa fyade

Ya yi wa tsohuwar mai kimanin shekara 85 fyade