Kungiyar Kwadago ta kira zanga-zanga kan yajin aikin ASUU
NLC ta ce tunda tattaunawa ta ki samar da mafita, to za ta bullo wa gwamnati ta wata hanyar
Labarai
NLC ta ce tunda tattaunawa ta ki samar da mafita, to za ta bullo wa gwamnati ta wata hanyar
Sun bayyana fargabar kan samun labarin rashin maganin sarar maciji da na harbin bindiga da ’yan uwansu ke fama da su a hannun ’yan bindiga.
Legas zuwa Yola babu dawowa ya kai N135,000, zuwa Sakkwato N128,000 zuwa Kano da Maiduguri N105,000
Sojojin rundunar Operation Hadin Kai da ke yankin Arewa maso Gabas sun kashe ’yan ta’addar Boko Haram uku a wani harin kwantan bauna da suka kai
ICPC ta kama kwamandan NSCDC yana damfarar masu sayen filaye a yankunan Abuja da Jihar Nasarawa