Labarai

Labarai

An kai hari gidan jami’in ɗan sanda a Yobe

An yi zargin cewa, wani mai kai rahoto ne ga ‘yan ƙungiyar da ke cikin al’ummar wannan yankin ya bada rahoton Jami’in ga waɗannan ma

Ɗaliban Jami’ar Unijos 8 sun mutu a hatsarin mota

A cewar Hukumar ta FRSC, shaidun gani da ido sun danganta hatsarin da tsananin gudu na direban motar yake yi na wuce gona da iri.

Gwamnan Kano ya naɗa mace ta farko a matsayin shugabar Jami’ar Northwest

Amina Bayero ta zama mace ta farko da ta taɓa zama shugabar Jami’ar Northwest da ke Kano.

Ba ni da shirin ficewa daga PDP — Gwamnan Bauchi

Hadimin ya ce gwamnan ya samar da ayyukan ci gaba masu tarin yawa a jihar a ƙarƙashin jam’iyyar PDP.

Sakkwatawa na murnar kisan da sojoji suka yi wa mataimakin Bello Turji

Al’ummar ƙaramar hukumar Sabon Birni sun bayyana farin ciki da murna bayan samun labarin cewa an kashe fitaccen ɗan bindiga da ya dade yana addabar ya