Bayan korar malamai 2,000 El-Rufai zai dauki wasu 10,000
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce ta kammala shirye-shiryen daukar sabbin malaman firamare 10,000 bayan ta sallami wasu 2,000.
Labarai
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce ta kammala shirye-shiryen daukar sabbin malaman firamare 10,000 bayan ta sallami wasu 2,000.
Ko an gyara wutar ’yan ta’adda na zuwa su sake lalatawa
Ana dai zargin mutumin da sassara yaron saboda kare
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya ba da umarnin a kama wani soja da ya hango da kansa ya taka dokar amfani da hanya a kan babur dinsa. Rahota
Darajar kayan kidan dai ta kai Naira miliyan 28